in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
(Ziyarar wakilinmu Ibrahim Yaya a lardin Hebei) Na kai ziyara kamfanin samar da na'urorin wutar lantarki na Kelin dake birnin Shijiazhuang
2017-05-10 08:44:57 cri

Duk da cewa ana samun kayayyakin kamfanin a dukkan fadin kasar Sin, kamfanin yana kokarin ganin ya ci gajiyar shirin hadin gwiwar Sin da Afirka wajen ganin ya shiga kasuwannin nahiyar Afirka da sauran kasuwannin kasashen duniya kamar arewacin Amurka, da yankin kudu maso gabashin Asiya, da gabas ta tsakiya da sauransu.

Rawar da kamfanoni masu zaman kansu ke takawa a kasar Sin, na nuna fa'idar shirin gwamnati na hadin gwiwa da sassa masu zaman kansu(PPP) dangane da yadda za a kara bunkasa tattalin arziki da sauran bangarori na rayuwa.(Ibrahim Yaya)

1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China