in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Trump: Tilas ne MDD ta shirya sakawa Koriya ta Arewa sabon takunkumi
2017-04-25 14:49:31 cri
Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya bayyana a jiya Litinin cewa, tilas ne kwamitin sulhun MDD ya shirya takawa kasar Koriya ta Arewa sabon birki ta hanyar takunkumi.

Trump ya bayyana yayin da yake ganawa da zaunannun jakadun kasashe membobin kwamitin sulhun MDD dake MDD a fadar shugaban sa dake White House cewa, ba za a amince da halin da ake ciki a zirin Koriya ba, kuma tilas ne kwamitin sulhun MDD ya shirya kakabawa kasar Koriya ta Arewa karin takunkumi mai karfi, bisa aniyar kasar ta ci gaba da aikin samar da makaman nukiliya, da kuma makamai masu linzami. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China