in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Kenya sun kashe 'yan ta'addan Al-Shabaab 15
2017-04-11 10:14:16 cri
A jiya Litinin, sojojin kasar Kenya dake karkashin tawagar wanzar da zaman lafiya da kungiyar tarayyar Afirka ta tura zuwa kasar Somaliya, sun hallaka wasu 'yan ta'adda 15 na kungiyar Al-Shabaab, a kudancin kasar Somaliya.

Al-Shabaab, kungiyar masu tsattsauran ra'ayi ne dake da alaka da kungiyar Al-Qaida, kungiyar ta sha kaddamar da hare-haren ta'addanci a Somaliya da sauran wasu kasashen dake makwabtaka da ita. Domin murkushe wannan kungiya, rundunar sojan Somaliya da dakarun kungiyar tarayyar Afirka sun dauki wasu kwararan matakan soja. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China