in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kiyaye zaman lafiya na kasar Sin sun tashi zuwa Liberiya karo na 5
2017-03-10 20:51:17 cri

Yau Jumma'a a nan Beijing ne aka shirya bikin yin ban kwana da sojojin kiyaye zaman lafiya wadanda kasar Sin ta tura su zuwa kasar Liberiya karo na 5. A daren yau ne za su tashi zuwa Liberiya cikin jirgin sama, inda za su dauki shekara daya suna kare zaman lafiya a kasar. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China