in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
EU za ta taimakawa kasashen Afirka wajen raya sana'o'in sadarwar zamani
2017-02-08 15:18:51 cri
Jaridar Thisday da ake wallafawa a Najeriya ta ruwaito mataimakin shugaban hukumar kula da kasuwannin sadarwa na zamani ta kungiyar tarayyar Turai EU, Andrus Ansip yayin wani taron manema labarai kwanan baya a birnin Ikko, yana cewa, EU ta kaddamar da wani asusun raya tattalin arzikin Afirka, wanda ke kunshe da EURO biliyan 44, a wani kokari na taimakawa Najeriya gami da sauran kasashen Afirka samun bunkasar tattalin arziki da ci gaban zaman rayuwar al'ummominsu.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China