in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya aika sakon jaje ga shugaban kasar Masar
2016-12-14 21:08:33 cri
A jiya Talata ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aika wa takwaransa na kasar Masar Abdel Fattah al Sisi sakon nuna jaje, inda ya janjanwa shugaba Fattah Al Sisi da iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin bam din da aka kai kan wani coci a ranar11 ga watan. Mr. Xi ya jaddada cewa, kasar Si ta yi tir da kakkausar murya kan wannan harin na ta'addanci, ta kuma tsaya tsayin daka kan matsayin dakile duk wani nau'i na ta'addanci. Haka kuma shugaba. Xi ya ce, kasar Sin za ta ci gaba da nuna goyon baya ga kasar Masar a kokarin da take yi na tabbatar da zaman lafiya da dakile ayyukan ta'addanci. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China