in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasashen Afrika 21 na taro a Lome domin sanya ido kan cutar Sankarau
2016-11-29 10:15:33 cri

Jami'an kiwon lafiya na kasashen Afrika 21 a yankin da ake fama da cutar sankarau sun fara a ranar Litinin a birnin Lome na kasar Togo da wani zaman taron shekara shekara karo na 13 kan sanya ido kan cutar, da kuma shirye shirye kan matakan da za a dauka da mayar da martani kan annobar cutar sankarau a Afrika. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China