in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya dawo gida
2016-11-25 19:41:36 cri

A yau Jumma'a ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya dawo Beijing bayan da ya kammala ziyarar aikin da ya kai kasashen Ecuador, Peru, Chile, tare da halartar kwarya-kwaryar taron shugabannin kungiyar APEC karo na 24 wanda aka gudanar a birnin Lima, hedkwatar kasar Peru. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China