in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya fara ziyara a kasar Chile
2016-11-23 08:52:48 cri

A jiya Talata, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa Santiago don fara ziyarar aiki a kasar Chile.

Xi Jinping, ya isa kasar ta Chile ne bayan da ya kammala halartar kwarya-kwaryar taron shugabannin kasashe memobin kungiyar APEC karo na 24 da aka gudanar a birnin Lima tare da gudanar da ziyarar aiki a kasar Peru. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China