in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya aika da sakon nuna jaje dangane da fashewar mota mai dauke da tankin mai a Mozambique
2016-11-24 20:21:59 cri

Kwanan baya ne, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya aika wa takwaransa na kasar Mozambique mista Filipe Jacinto Nyusi sakon nuna jaje dangane da motar dakon man da yi hadari a kasar, inda mutane da dama suka rasa rayukansu yayin da wasu suka jikkata.

A cikin sakon, shugaba Xi ya mika ta'azziya ga iyalan wadanda suka rasa rayukan sanadiyar hadarin, tare da jajantawa wadanda suka jikkata, a madadin gwamnatin kasar Sin da kuma jama'arta (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China