in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasashe da yankuna 52 za su halarci bikin baje kolin hanyar siliki ta teku na shekarar 2016
2016-10-19 19:15:00 cri

Hukumar kasuwanci ta lardin Guangdong ta kasar Sin ta bayyana cewa, za a bude bikin baje kolin kasa da kasa na hanyar siliki ta teku na shekarar 2016 daga ranar 27 zuwa 30 ga wannan wata a birnin Dongguan na lardin, bikin da ake sa ran kasashe da yankuna 52 za su halarta.

Mataimakin darektan hukumar kasuwanci ta lardin Guangdong Wu Jun ya bayyana cewa, kasashe da yankuna 39 dake dab da hanyar siliki ta teku suka nuna sha'awar kafa dakunan nune-nunensu a yayin bikin.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China