in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Aljeriya tana gaggauta tsarin hada hada da kudin Sin RMB
2016-10-17 09:43:52 cri

Kasar Aljeriya tana nan tana kokarin aiwatar da gaggauta tsarin musanya ta hanyar Yuan RMB wato kudin Sin cikin hada hadar kudinta tare da kasar Sin, in ji ministan masana'antu da ma'adinai Aljeriya, mista Abdeslam Bouchouareb a ranar Lahadi a birnin Alger.

Ba zai kasance batutuwan amfani da kudin RMB a cikin daidaita hada hadar kudi ta fuskar kasuwanci kawai tare da kasar Sin ba, har ma a cikin kulla yarjejeniyoyi a fannonin gine gine, ayyukan jama'a da kuma fannin masana'antu, in ji ministan Aljeriya din. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China