in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya ba da jawabi game da shiri "Ziri daya da hanya daya"
2016-08-17 20:22:14 cri

A yau Laraba ne aka gudanar da taron tattaunawa kan ayyukan raya shirin "Ziri daya da hanya daya" a nan birnin Beijing, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da wani muhimmin jawabi.

Cikin jawabin shugaba Xi, ya ce kamata ya yi a tattara fasahohin da aka samu, da kara cudanya game da manufofi, da kuma karfafa hadin kai irin na cimma moriyar juna, domin inganta shirin "Ziri daya da hanya daya". A cewar sa, ta hakan ne al'ummun kasashen dake da nasaba da shirin za su ci gajiyar sa yadda ya kamata. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China