in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi karamar sallah a wurare daban daban na kasar Sin
2016-07-06 17:17:17 cri
A yau ne al'ummar musulmai dake sassa daban daban na kasar Sin suka yi bikin karamar sallah, inda suka daka abinci iri-iri tare da kai ziyara ga iyalai da abokai da kuma shirya shagulgula don murnar karamar sallah ta bana. Kuma hukumomin wurare daban daban na kasar sun dauki matakai don saukaka al'amura ga musulmai. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China