in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasashen Sin da Poland sun amince da daukaka huldar da ke tsakanin kasashen biyu
2016-06-20 21:07:20 cri
A yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda ke ziyarar aiki a kasar Poland, ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar, Andrzej Duda, inda shugabannin biyu suka darajanta huldar da ke tsakanin kasashensu, kuma suka amince da daukaka huldar zuwa huldar abokantaka bisa manyan tsare-tsare daga dukkan fannoni tare kuma da inganta mu'amala da hadin gwiwa a tsakaninsu, domin amfana wa al'ummar kasashen biyu.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China