in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
WHO ta sake sanar da kawo karshen yaduwar cutar Ebola a Guinea
2016-06-01 21:28:31 cri

Da safiyar Larabar nan ne 1 ga watan Yuni bisa agogon wurin, wakilin hukumar kiwon lafiya ta duniya wato WHO, ya sanar da sake kawo karshen yaduwar cutar Ebola a kasar Guinea. Wannan dai shi ne karo na biyu da hukumar ta WHO ta sanar da kawo karshen yaduwar cutar a Guinea a rabin wannan shekara. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China