Dangane da batun, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yayin taron manema labaru da aka gudanar a yau Alhamis a birnin Beijing cewa, mayar da batun hakkin bil adama, a matsayin batun siyasar duniya ba zai yi wani tasiri ba. (Bilkisu)