in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban sakataren MDD zai kai ziyara a Burundi a ranar Litinin mai zuwa
2016-02-19 20:44:50 cri
A jiya Alhamis, wani jami'in MDD a Burundi ya sanar da cewa, babban sakataren MDD Ban Ki moon yana shirin kai ziyara a kasar Burundi daga ranar litinin zuwa talata na mako mai kamawa a hukunce.

Wannan jami'i ya furta cewa, mista Ban zai isa birnin Bujumbura a daren ranar litinin, daga bisani zai yi shawarwari da shugaban kasar, Pierre Nkurunziza.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China