in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'yan bindiga sun yi garkuwa a wani hari da suka kai otel din kasar Mali
2015-11-20 19:02:14 cri
Rahotanni daga Bamako na kasar Mali ya tabbatar da cewar wassu 'yan bindiga sun kai hari a wani otel a nan cikin birnin Bamako tare da yin garkuwa da baki 140 da sauran ma'aikata guda 30.

Wannan lamarin ya auku ne a otel din Radison Blu, kamar yadda kamfanin da ke gudanar da otel din ya tabbatar. Ya zuwa lokacin da aka watsa labarin babu rahoton mutuwa ko jikkanta kowa.(Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China