in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana kokarin hana 'yan ta'adda samun makaman kare dangi a Afrika
2015-09-15 10:21:57 cri

Dole ne kasashen Afrika su tanadi matakai da karfafa sanya ido kan iyakokinsu domin hana kungiyoyin ta'addanci da ke nahiyar samun makaman kare dangi.

Wannan kira, an yi shi ne a yayin wani dandali da aka bude a ranar Litinin a birnin Nairobi na kasar Kenya, wanda ya samu halartar kwararru a fannin tsaro, diplomasiyya da kuma masu fada a ji. Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta shirya wannan dandali tare da taimakon kungiyar ci gaban kasashen IGAD, da cibiyar nazarin harkokin tsaro ta kungiyar tarayyar Turai (EU) wato ISS. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China