in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumomin Cote d'Ivoire sun dauki alwashin shirya zabe mai cike da kariya
2015-08-18 10:45:54 cri
Hukumomin kasar Cote d'Ivoire sun dauki alkawarin shirya zaben shugaban kasa mai cike da kariya, a cewar kafofin watsa labarai na kasar. A cewar ministan tsaron Cote d'Ivoire Paul Koffi Koffi, an tanadi kome da kome domin tabbatar yanayin zabe mai kyau.

Babu wani shakku, zaben shugaban kasa zai gudana a ranar 25 ga watan Oktoba mai zuwa ko da cewar akwai wasu mutanen da yayata tsoro da zaman dar dar cikin zukatan jama'a, in ji mista Koffi. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China