in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Masar sun kashe 'yan ta'adda 22 a arewacin Sinai
2015-07-17 12:58:35 cri

Sojojin kasar Masar sun kashe 'yan ta'adda 22 a arewacin Sinai a ranar Alhamis, in ji kakakin rundunar sojojin kasar. Samamen ta sama da sojojin suka kai ya kuma lalata wani sansani inda 'yan ta'adda ke taruwa a kauyen Al-Laftat na Cheikh Zuwaid, da ke arewacin Sinai.

Ana samun gumurzu ko da yaushe tsakanin sojojin Masar da 'yan ta'adda a yankin Sinai tun lokacin da sojoji suka hambarar shugaba Mohamed Morsi a shekarar 2013. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China