in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Brazzaville na fuskantar karancin mai yau da kusan mako daya
2015-06-15 10:33:54 cri

Babban birnin Congo, Brazzaville na fama da karancin man fetur tun yau da kusan mako daya a cikin tashoshin shan mai, wadanda suka kasa ba da ko da dashe guda na man fetur ko kalanzil. A tashoshin shan mai na birnin, layin motoci ne aka gani a ko'ina.

Har yanzu dai hukumomin Congo ba su ce kome ba game da wannan matsala ta karancin man fetur, da ke kawo babban jinkiri ga harkokin sufuri na birnin. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China