in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Blatter ya sanar da murabus dinsa daga shugabancin FIFA
2015-06-03 10:58:06 cri

Sabon shugaban kungiyar kwallon kafa ta duniya (FIFA), Joseph Blatter ya sanar da murabus dinsa a ranar Talata a yayin wani taron manema labarai a cibiyar kungiyar FIFA dake birnin Zurich. Blatter ya bayyana cewa, zai kira wani taron gaggawa domin ajiye murabus dinsa, tare da bayyana cewa, za'a shirya wani sabon zaben shugabancin kungiyar ta FIFA nan gaba.

An sake zaben Joseph Blatter a ranar Jumma'ar da ta gabata a karo na biyar na wa'adin aiki a jere a matsayin shugaban wannan hukuma a yayin babban taron FIFA karo na 65. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China