in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jiragen ruwa na sojojin kasashen Sin da Rasha suna atisayen soja a teku
2015-05-18 15:48:53 cri

A jiya Lahadi da karfe 6 na safe ne, jiragen ruwa na sojojin kasashen Sin da Rasha suka fara wani atisayen soja mai taken "hadin kai a teku na farko na shekarar 2015" inda sun isa yankin tekun Bahar Rum, don hade wa da juna a matsayin wata kungiya.

An fara yin atisayen soja mai taken "hadin kai a teku na farko na shekarar 2015"ne a ranar Litinin 11 ga wata da safe a birnin Novorossiysk na kasar Rasha. Za a fara atisayen soja a kan taswira ne daga ranar 11 zuwa 12 ga wannan wata, sannan a fara hade jiragen ruwa na kasashen biyu zuwa kungiya daga ranar 12 zuwa 17 ga wannan wata.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China