in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Sin ta bada kyautar motocin jigilar marasa lafiya 12 ga gwamnatin Najeriya
2015-05-16 15:29:23 cri

Shi kuma a nasa bangare, babban sakataren ma'aikatar lafiya a tarayyar Najeriya Mista Linus Awute, godewa gwamnatin kasar Sin ya yi, saboda wadannan tallafi na motoci da ta gabatarwa Najeriya, ya kuma yayi kira da a yi amfani da su ta hanyar da ta dace, ta yadda al'ummar Najeriya za su ci gajiyarsu yadda ya kamata.

Murtala, wakilin sashin Hausa na CRI, daga Abuja, Najeriya.


1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China