in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Sin ta bada kyautar motocin jigilar marasa lafiya 12 ga gwamnatin Najeriya
2015-05-16 15:29:23 cri

Bikin wanda ya gudana a ofishin cibiyar shawo kan cututtuka masu yaduwa ta Najeriya dake birnin Abuja, ya samu halartar jakadan kasar Sin dake Najeriyar Mista Gu Xiaojie, da babban sakataren ma'aikatar lafiya na tarayyar Najeriya Mista Linus Awute, da daraktan cibiyar shawo kan cututtuka masu yaduwa a kasar farfesa Abdusalam Nasidi, da dai sauran manyan baki.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China