in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin kasar Sin sun mika furannin ta'aziyya Lee Kuan Yew
2015-03-27 10:55:14 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, da firaministan kasar Li Keqiang, da kuma sauran shugabannin kasar, sun mika furannin ta'aziyya tsohon firaministan kasar Singapore Lee Kuan Yew, ga ofishin jakadancin kasar Singapore da ke kasar Sin a jiya Alhamis, domin nuna jayensu ga rasuwar tsohon firaministan.

Tsohon firaministan kasar Singapore Lee Kuan Yew dai ya rasu ne a ranar 23 ga wannan wata na Maris. (Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China