in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kafa cibiyar raya hadin gwiwar zirin tattalin arziki ta hanyar siliki a Cape Town
2015-01-14 17:42:37 cri
Jiya Talata 13 ga wata, an kafa cibiyar raya hadin gwiwar tattalin arziki ta hanyar siliki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu. Kuma babban aikin cibiyar shi ne kafa hanyar siliki ta teku da ciyar da hadin gwiwar masana'antu dake tsakanin Sin da Afirka gaba.

Kafar watsa labaran kasa da kasa na Gidan Rediyon CRI ne ya jagoranci wannan aiki, tare da hadin gwiwar wasu manyan kamfanonin kafofin watsa labarai na kasar Sin domin kafa wani dandalin yin musayar labarai, fasahohi da kuma bunkasuwar harkokin al'adu a birnin Cape Town.(Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China