in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bukaci kamfanonin jiragen sama da su dinga amfani da jiragen da aka kera a kasar
2014-12-26 11:00:30 cri

Mataimakin darektan hukumar sufurin jiragen saman fasinja ta kasar Sin CAAC Zhou Laizhen ya yi kira a kan kamfanonin jiragen sama na kasar da su dinga amfani da jiragen saman da aka kera a cikin gida, kuma hakan ya hada har da jiragen da ake amfani da su na yanki, kirar ARJ21.

A yayin da jami'in ke jawabi a lokacin wani taro ya ce, ya kamata kasar ta gaggauta samar da tashoshi a tsakiya da yamnmacin kasar da kuma na yankuna.

Zhou ya kara da cewar, hukumar zirga-zirgar jiragen saman fasinjan kasar Sin CAAC za ta samar da taimaki ga kamfanonin jiragen saman kasar wajen amfani da jirage kirar cikin gida. (Suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China