in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin shugaban kasar Sin zai halarci jana'izar shugaban Zambia
2014-11-09 20:32:39 cri
Shugaban Kasar Sin Xi Jinping zai aike da wakili na musamman zuwa kasar Zambia domin halartar jana'izar Shugaban kasar Zambia, marigayi Michael Sata, wanda za'a yi a ranar 11 ga watan nuwambar da muke ciki.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Sin, Qin Gang, ya bayyyana a ranar Lahadi cewar Mr. Chen Zhenggao ministan harkokin gidaje da tsarin raya birane da karkara zai tashi zuwa Zambia domin wakiltar shugaban kasar na Sin a wajen jana'izar marigayin.(suwaiba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China