in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta mika ta'aziyyarta bisa ga rasuwar shugaban kasar Zambia
2014-10-29 21:19:52 cri
A yau Laraba 29 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin Hong Lei ya bayyana cewa, Sin ta mika ta'aziyyarta bisa ga rasuwar shugaban kasar Zambia Michael Sata.

Hong Lei ya ce, shugaba Sata, shahararren shugaba ne na Zambia, kana gogaggen dan siyasa, wanda ya ba da babbar gudummawa wajen bunkasa dangantaka tsakanin Sin da Zambia.

A don haka kasar Sin ta ke mika ta'aziyarta dangane da rasuwarsa, tare da jajantawa gwamnati da jama'ar kasar da kuma iyalan Marigayi shugaba Sata.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China