in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin cika shekara daya da kafa cibiyar al'adun kasar Sin a Abuja
2014-09-19 13:50:35 cri

A yayin wannan bikin, an shirya wata gasar magana da harshen Sinanci, da ta samu halartar 'yan Najeriya shidda da 'yan kasar Koriya ta Arewa guda hudu kuma dukkansu dalibai ne dake koyon harshen Sinanci a nan Abuja.

Masu sauraro, idan kana Abuja, kuma kana sha'awar koyon yaren kasar Sin, ko kuma kana son kara ilimi dangane da al'adun kasar Sin, maraba da zuwa cibiliyar al'adun kasar Sin, wato China Cultural Centre dake titin Dalaba, Wuse Zone 5, Abuja.

Murtala, wakilin sashin Hausa na CRI, daga Abuja, Najeriya.


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China