Luis Suarez, 'dan wasan kungiyar Uruguay, wanda ya farfado daga ciwo, ko shakka babu ya dawo da sa'a, domin kuwa yana shigowa filin kwallon, sai ya taimakawa Uruguay ta doke kasar Ingila da ci 2 da 1, a zagaye na biyu na gasar cin kofin kwallon kafar na duniya, a karkashin rukunin 4. (Suwaiba)