in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a Sao Paulon Brazil
2014-06-13 09:48:35 cri

Yan sanda a birnin na Sao Paulo na kasar Brazil sun tarwatsa gungun masu zanga-zanga, 'yan sa'o'i kafin bude gasar cin kofin duniya ta bana. Su dai masu zanga-zangar na zargin mahukuntan kasar da kashe makudan kudade domin karbar bakuncin wannan gasa, yayin da a cewar su, manyan ababen more rayuwar jama'a, kamar fannin ilimi, da lafiya da harkar sufuri ke cikin wani mummunan yanayi a kasar. (Saminu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China