in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Neymar ya tallafawa Brazil lallasa Croatia a wasan farko na gasar cin kofin duniya
2014-06-13 09:45:33 cri

Shahararren 'dan kwallon kafar kasar Brazil Neymar ya taka muhimmiyar rawa wajen lallasa Croatia 3 da 1, a wasan farko na gasar cin kofin duniya da kasashen biyu suka buga jiya a birnin Sao Paulo.

Neymar dai ya ci wa Brazil kwallo 2 a wasan na jiya, kafin daga bisani Oscar ya jefawa kungiyar kwallonta ta 3. Tun da fari dai mai tsaron gidan kungiyar ta Brazil Marcelo ne ya ci garin su, mintuna 11 da take wasa wanda hakan ya baiwa Croatia damar samun kwallo 1 a wasan.

An ce, kallon ta Marcelo ita ce irin ta farko a tarihin bude gasar cin kofin na duniya. (saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China