Tuni dai hukumar lura da kwallon kafar kasar Jamus ta bayyana cewa, za ta duba yiwuwar tafiya da dan wasan sansanin 'yan wasan kasar dake birnin Porto Seguro na kasar Brazil, gabanin buga wasan farko da Jamus din za ta yi da kasar Portugal a ranar 16 ga watan nan.
Jamus dai na rukuni na 7, tare da kasahen Ghana da Portugal da kuma Amurka.