in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani abu ya fashe a wata tashar mota dake Abuja a Najeriya
2014-04-14 16:07:36 cri
Rahotanni daga babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, na cewa wani abu ya tarwatse a wata tashar shiga motar Bas, a wani wuri mai tarin jama'a dake wajen birnin na Abuja, lamarin da ake zaton ya jikkata mutane da dama.

Wani mai magana da yawun hukumar bada agajin gaggawa ta kasar NEMA, ya tabbatar da aukuwar lamarin. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China