in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin Standard Chartered reshen Najeriya ya shirya liyafar kara dankon zumunci tare da kamfanonin kasar Sin
2014-03-06 20:28:24 cri

A nata bangaren kuma, shugabar kungiyar hadin-gwiwar kamfanonin kasar Sin dake Najeriya Madam Jiang Pingping cewa tayi, a shekarar da ta gabata wato shekara ta 2013, jimillar kudin cinikayya tsakanin Sin da Najeriya ta zarce dala biliyan 13.5. A halin yanzu, Najeriya ita ce babbar aminiyar ciniki ta uku ta kasar Sin a nahiyar Afirka, wacce take da damammaki masu yawa ga kamfanonin kasar Sin wadanda suke son zuba jari a nan.

Madam Jiang ta kara da cewa, tana fatan bankin Standard Chartered da kamfanonin kasar Sin dake Najeriya za su kara samun fahimtar juna tsakaninsu, ta yadda za su cimma alfanu tare.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China