in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
majalisar NPC ta zartas da kebe ranakun tunawa da nasarar yaki da maharan Japan da kisan kiyashin Nanjing
2014-02-27 16:25:14 cri
Zaman taron zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin(NPC) ya zartas da wani kuduri a yau Alhamis 27 ga wata da yamma, kudurin da ya kebe ranar 3 ga watan Satumba na kowace shekara a matsayin ranar tunawa da nasarar yaki da maharan Japan, da kuma ranar 13 ga watan Disamba a matsayin ranar tunawa da wadanda suka mutu a kisan kiyashin da maharan Japan suka aikata a birnin Nanjing na kasar.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China