in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shuwagabannin Sin da Rasha sun jinjinawa sojojin ruwan kasashensu masu aikin rakiyar makaman kasar Syria
2014-02-07 15:55:50 cri

Rahotanni daga kasar Rasha, na cewa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun jinjinawa dakarun sojin ruwan kasashen su, wadanda ke aikin rakiyar makamai masu hadari mallakar kasar Syria, da ake shirin lalatawa. Shugabannin biyu sun bayyana hakan ne yayin ganawarsu ta kai tsaye da sojojin ta kafar talabijin. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China