in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Faraministan kasar Mauritaniya ya gabatar da murabus din gwamnatinsa
2014-02-03 16:08:23 cri
Faraministan kasar Mauritaniya dokta Moulaye Ould Mohamed Laghdaf ya gabatar a ranar Lahadi da murabus din gwamnatinsa ga shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz, a wani labarin da kamfanin dillancin labarai Xinhua ya samu daga wata mai tushe a birnin Nouakchott.

Wannan marabus na gwamnatin na da nasaba da sabbinta wakilan kananan hukumomi da kuma majalisu biyu na wakilan kasar, wadanda aka kafa a cikin kasar.

Jam'iyyun siyasa na adawa kusan goma ne suka janye daga zabubukan kananan hukumomi da na 'yan majalisa na baya bayan nan a kasar Mauritaniya da aka shirya a ranar 21 ga watan Nuwamban da ya gabata. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China