Wasu kungiyoyin duniya sun mika ta'aziyya bisa ga rasuwar Mandela
Asusun kananan yara na MDD, hukumar kiwon lafiya ta duniya, kungiyar kawancen sadarwa ta duniya, kungiyar Red Cross da dai sauran kungiyoyin duniya sun bayar da sanarwa a ranar 6 ga wata, inda suka mika ta'aziyya bisa ga rasuwar Mandela. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku