in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sassauto da tutar MDD don nuna alhini ga rasuwar Mandela
2013-12-07 18:24:59 cri
An sassauto da tutar MDD a hedkwatarta dake birnin New York na kasar Amurka a ranar ta 6 ga wata don nuna alhini ga rasuwar tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu.

Kafin gudanar da cikakken zaman babban taron MDD karo na 68 a wannan rana da safe, wakilan kasashe membobin kungiyar sun tsaya a kai don nuna alhini ga rasuwar Mandela har na tsawon minti daya. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China