in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a Uganda
2013-09-18 17:35:22 cri

Yayin da Zhang Dejiang ya yi shawarwari da takwararsa Kadaga, Mista Zhang ya ce, kara inganta mu'amala a tsakanin hukumomin kafa dokoki na kasashen biyu na da ma'anar musamman ga raya dangantakar kasashen biyu, ya yi fatan bangarorin biyu za su kara inganta mu'amalar sada zumunta tare da kara yin mu'amala da juna wajen tafiyar da mulki, kafa dokoki.

Madam Kadaga daga nata bangaren ta yi fatan majalisar dokokin kasar Uganda za ta kara yin mu'amala da hadin gwiwa da majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin, don kara ba da gudummawa wajen raya dangantakar sada zumunta a tsakanin kasashen biyu.(Bako)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China