in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar shugaban majalisar NPC ta kasar Sin a Uganda
2013-09-18 17:35:22 cri

Yayin da Zhang Dejiang ke ganawa da firaministan kasar Uganda Amama Mbabazi, Mista Zhang ya ce, hadin gwiwar da ke tsakanin kasashen Sin da Uganda ta fuskar tattalin arziki da cinikayya wani muhimmin bangare ne na hadin gwiwar da ke tsakaninsu, wanda ke bunkasa yadda ya kamata kuma ke fuskantar makoma mai kyau, yana fatan bangarorin biyu za su tabbatar da hadin gwiwar a tsakaninsu, don amfana wa jama'ar kasashen biyu..

A nasa bangare, Mbabazi ya jinjina hadin gwiwar bangarorin biyu, tare da nuna cewa, zai ci gaba da bada goyon baya game da hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya a tsakaninsu, kuma ya bukaci masana'antun da abin ya shafa da su hada gwiwa da kasar Sin, su yi kokarin raya muhimman ababen more rayuwa, kuma su yi koyi da kasar Sin wajen neman ci gaba, su raya hadin gwiwar da ke tsakanin kasashen biyu daga dukkan fannoni.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China