in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kalubalen da matasa ko dalibai ke fuskanta yayin da suke kokarin neman aikin wucin gadi a lokacin da suke dogon hutu
2013-08-15 16:12:06 cri

Ganin yadda wannan lamari ke kara zama ruwan-dare a wasu kasashen duniya, masana na ganin cewa, lokaci ya yi da gwamnatoci a matakai daban-daban, za su magance wannan matsala ko kalubalen da dalibai ke fuskanta yayin da suke kokarin inganta rayuwarsu, saboda muhimmancin ilimi, abin da masu iya magana ke cewa, shi ne hasken rayuwa.

To, idan kuna son sauraran karin bayani game da batun, sai ku bude adireshin facebook namu, wato CRI Hausa. (Ibrahim Yaya, Sanusi Chen)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China