in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kalubalen da matasa ko dalibai ke fuskanta yayin da suke kokarin neman aikin wucin gadi a lokacin da suke dogon hutu
2013-08-15 16:12:06 cri


Matasa dai su ne kashin bayan ci gaban kowace al'umma a duniya, wannan ya sa gwamnatocin kasashe a dukkan matakai ke bullo da manufofi da shirye-shirye da nufin inganta rayuwar matasan.

Daya daga cikin irin wadannan bangarori da ke samun kulawar gwamnatocin, shi ne Ilimi, wanda masu fashin baki ke gani a matsayin gishirin zaman rayuwa. Abubuwan da gwamnatocin ke yi na samar da ilimi mai inganci ga matasan, shi ne samar da guraben karo ilimi, tallafi da sauran shirye-shirye da za su baiwa daliban damar tafiyar da harkokinsu na karatu cikin sauki.

1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China