Tsohon shugaban kwamitin AU Jean Ping wanda yake halartar taron koli na AU karo na 21 da ake yi a birnin Addis Ababa hedkwatar kasar Habasha ya nuna a ran 26 ga wata cewa, a cikin shekaru 50 masu zuwa, akwai makoma mai kyau ne da nahiyar Afrika ta zama yanki mafi girma a duk duniya a fannin tattalin arziki, hakan ya sa, bunkasuwar Afrika ta samarwa duniya zarafi mai kyau.