in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi maraba da nada Azevedo a matsayin shugaban WTO
2013-05-09 20:07:42 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta fada yayin taron manema labarai a yau Alhamis cewa, kasar Sin ta yi maraba da nada jami'in diplomasiyar nan dan kasar Brazil Roberto Azevedo da aka yi a matsayin shugaban kungiyar cinikayya ta duniya WTO.

Madam Hua ta ce Sin za ta ci gaba da ba da goyon baya ga ayyukan darektan kungiyar, kana za ta taka muhimmiyar rawa a harkokin cinikayayyar kasa da kasa.

A ranar 1 ga watan Satumba ne ake saran Azevedo zai maye gurbin Pascal Lamy a matsayin shugaban kungiyar cinikayya ta kasa da kasa. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China